Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Christian Conduct: Following the example of Christ

4 ayoyi · 48 fannoni

Ayoyi game da Following the example of Christ

  1. Ga wannan ne aka kira ku, domin Kiristi ya sha wahala dominku, ya bar muku gurbin da ya kamata ku bi.

  2. “Bai taɓa yin laifi ba sam, ba a kuma sami ƙarya a bakinsa ba.”

  3. Sa’ad da suka zazzage shi, bai rama ba; sa’ad da ya sha wahala, bai yi barazana ba. A maimakon haka, ya miƙa kansa ga wanda yake shari’ar adalci.

  4. Shi kansa ya ɗauki zunubanmu a jikinsa a kan itace, domin mu mutu ga zunubai mu kuma rayu ga adalci; ta wurin raunukansa ne kuka sami warkarwa.