Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Centurion: A commander of one hundred soldiers in the Roman army

4 ayoyi · 3 fannoni

Ayoyi game da A commander of one hundred soldiers in the Roman army

  1. Bilatus ya yi mamaki da ya ji cewa Yesu ya riga ya mutu. Sai ya kira jarumin ya tambaye shi ko Yesu ya riga ya mutu.

  2. Da ya ji ta bakin jarumin cewa haka ne, sai ya ba wa Yusuf jikin.

  3. Suna kwantar da shi ke nan domin a yi masa bulala, sai Bulus ya ce wa jarumin da yake tsaye a nan, “Ashe, daidai ne bisa ga doka a yi wa ɗan ƙasar Roma bulala wanda ba a ma tabbatar da laifi a kansa ba?”

  4. Da jarumin ya ji haka sai ya je wurin shugaban ƙungiyar sojan ya ce masa, “Me kake so yi ne? Wannan mutum ɗan ƙasar Roma ne.”