Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Burial: Burial of Gog requiring 7 months
Ayoyi game da Burial of Gog requiring 7 months
“ ‘Watanni bakwai gidan Isra’ila zai yi ta binne su don a tsarkake ƙasar.
Dukan mutanen ƙasar za su binne su, kuma ranar da za a ɗaukaka ni za tă zama ranar tuni a gare su, in ji Ubangiji Mai Iko Duka.