Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Boil: Of Job 2 ayoyi · 5 fannoni Nemi "Boil" Duka 10 Levitical ceremonies prescribed for 6 Of Job 2 Plague of Egyptians 2 Of Hezekiah, healed · Plague of the Philistines · Ayoyi game da Of Job Ayuba 2:7Sai Shaiɗan ya bar Ubangiji, ya je ya sa wa Ayuba ƙuraje masu zafi a jikinsa daga tafin ƙafafunsa har zuwa kansa.Ayuba 2:8Sai Ayuba ya ɗauki kaskon tukunya yana ta sosa ƙurajen da shi, yayinda yake zaune cikin toka.