Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Bethany: Jesus sojourns at
Ayoyi game da Jesus sojourns at
Yesu ya shiga Urushalima ya kuma tafi filin haikali. Ya dudduba kome duka, amma da yake yamma ta yi, sai ya tafi Betani tare da Sha Biyun.
Kashegari, da suke barin Betani, Yesu kuwa ya ji yunwa.