Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Antediluvians: Noah preaches to
Ayoyi game da Noah preaches to
Gama Kiristi ya mutu domin zunubi sau ɗaya tak, mai adalci saboda marasa adalci, don yă kawo ku ga Allah. An kashe shi a cikin jiki, amma an rayar da shi a Ruhu,
ta wurin wanda kuma ya tafi ya yi wa ruhohin da suke a kurkuku wa’azi
waɗanda dā ba su yi biyayya ba sa’ad da Allah ya jira da haƙuri a kwanaki Nuhu yayinda ake sassaƙa jirgi. A cikinsa mutane kima ne kawai, su takwas, aka kuɓutar ta ruwa,