Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Antediluvians: Wickedness of
Ayoyi game da Wickedness of
Ubangiji kuwa ya lura cewa muguntar mutum ta yi yawa a duniya, kuma kowane abin da yake tunani a zuciyarsa mugu ne kawai a kowanne lokaci.
Ubangiji ya damu da ya yi mutum a duniya, abin ya zafe shi ƙwarai.
Saboda haka Ubangiji ya ce, “Zan kawar da mutum, da dabbobi, da halittu masu rarrafe a ƙasa da kuma tsuntsayen sama waɗanda na halitta, daga doron ƙasa, saboda na damu da na yi su.”