Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Anointing: Of Jesus, as a token of love

2 ayoyi · 32 fannoni

Ayoyi game da Of Jesus, as a token of love

  1. Da wata mace wadda ta yi rayuwar zunubi a wannan gari ta ji Yesu yana cin abinci a gidan Bafarisiyen, sai ta kawo ɗan tulun turaren alabasta,

  2. ta kuma tsaya daga bayansa, wajen ƙafafunsa tana kuka, sai hawayenta sun fara zuba a ƙafafunsa. Sai ta goge su da gashin kanta, ta sumbace su, sa’an nan ta shafa musu turare.