Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Anointing: God preserves those who receive

4 ayoyi · 32 fannoni

Ayoyi game da God preserves those who receive

  1. Na sami Dawuda bawana; da mai na mai tsarki na shafe shi.

  2. Hannuna zai kasance tare da shi; tabbatacce hannuna zai ƙarfafa shi.

  3. Babu abokin gāban da zai sa yă biya haraji; babu mugun mutumin da zai danne shi.

  4. Zan murƙushe maƙiyansa a gabansa in kashe dukan abokan gābansa.