Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Angels: Worship God and Christ

3 ayoyi · 30 fannoni

Nemi "Angels"

Ayoyi game da Worship God and Christ

  1. Saboda haka Allah ya ɗaukaka shi zuwa mafificin wuri ya kuma ba shi sunan da ya fi dukan sunaye,

  2. don a sunan Yesu kowace gwiwa za tă durƙusa, a sama da a ƙasa da kuma a ƙarƙashin ƙasa,

  3. kowane harshe kuma yă furta cewa Yesu Kiristi Ubangiji ne, don ɗaukakar Allah Uba.