Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Ancient Samaria: The burial place of the kings of Israel

3 ayoyi · 29 fannoni

Ayoyi game da The burial place of the kings of Israel

  1. Omri ya huta tare da kakanninsa, aka kuma binne shi a Samariya. Sai Ahab ya gāje shi a matsayin sarki.

  2. Sai sarki ya mutu, aka kuwa kawo shi Samariya, aka binne shi a can.

  3. Yowash ya huta da kakanninsa, Yerobowam kuwa ya gāje shi. Aka binne Yehowash a Samariya tare da sarakunan Isra’ila.