Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Ancient Samaria: Delivered by miraculous means

2 ayoyi · 29 fannoni

Ayoyi game da Delivered by miraculous means

  1. gama Ubangiji ya sa rundunar Arameyawa suka ji motsin kekunan yaƙi, da motsin dawakai, da na babban rundunar sojoji, saboda haka suka ce wa juna; “Duba, sarkin Isra’ila ya ɗauka hayar sarakuna Hittiyawa da sarakunan Masarawa don su yaƙe mu!”

  2. Saboda haka suka tashi, suka gudu da yamma, suka bar tentunansu, da dawakansu, da jakunansu. Suka bar sansanin yadda yake, suka gudu don su ceci rayukansu.