Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Amasai: 3. A priest and trumpeter
Ayoyi game da 3. A priest and trumpeter
Shebaniya, Yoshafat, Netanel, Amasai, Zakariya, Benahiya da Eliyezer firistoci, su ne za su busa ƙahoni a gaban akwatin alkawarin Allah. Obed-Edom da Yehiya su ma za su zama masu lura da ƙofofi domin akwatin alkawarin.