Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Amasai: 2. Leader of a body of men disaffected toward Saul, who joined David
Ayoyi game da 2. Leader of a body of men disaffected toward Saul, who joined David
Sai Ruhu ya sauko a kan Amasai, shugaban Talatin nan, sai ya ce, “Mu naka ne, ya Dawuda! Muna tare da kai, ya ɗan Yesse! Nasara, nasara gare ka, nasara kuma ga waɗanda suke taimakonka. Gama Allahnka zai taimake ka.” Saboda haka Dawuda ya karɓe su ya kuma mai da su shugabannin ƙungiyoyin maharansa.