Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Amasai: 4. A Levite of the Kohathites

1 aya · 4 fannoni

Ayoyi game da 4. A Levite of the Kohathites

  1. Sai waɗannan Lawiyawa suka shiga aiki, daga Kohatawa Mahat ɗan Amasai da Yowel ɗan Azariya. Daga Kabilar Merari, Kish ɗan Abdi da Azariya ɗan Yahallelel. Daga Gershonawa, Yowa ɗan Zimma da Eden ɗan Yowa.