Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Alexander: 1. Son of Simon who bore the cross of Jesus
Ayoyi game da 1. Son of Simon who bore the cross of Jesus
Sai ga wani mutum daga Sairin da ake kira Siman, mahaifin Alekzanda da Rufus, yana wucewa kan hanyarsa daga ƙauye. Sai suka tilasta shi yă ɗauki gicciyen.