Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Alexander: 3. A Jew of Ephesus
Ayoyi game da 3. A Jew of Ephesus
Yahudawa suka tura Alekzanda gaba, sai waɗansu a taron suka riƙa yin masa ihu. Sai ya ɗaga hannu don a yi shiru don yă kāre kansa a gaban mutane.