Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Akan
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
’Ya’yan Ezer maza su ne, Bilhan, Za’aban da Akan.
(Isra’ilawa suka kama hanya daga rijiyoyin Beyerot Bene Ya’akan zuwa Mosera. A can Haruna ya rasu, aka kuma binne shi. Sai Eleyazar ɗansa ya gāje shi a matsayin firist.
’Ya’yan Ezer maza su ne, Bilhan, Za’aban da Ya’akan. ’Ya’yan Dishan maza su ne, Uz da Aran.