Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Akan: Called Jaakan
Ayoyi game da Called Jaakan
(Isra’ilawa suka kama hanya daga rijiyoyin Beyerot Bene Ya’akan zuwa Mosera. A can Haruna ya rasu, aka kuma binne shi. Sai Eleyazar ɗansa ya gāje shi a matsayin firist.