Moserah
An kuma san shi da: Mosera
30.3100, 35.4000 Duba a Google Maps
Ayoyin da suka ambaci Moserah
(Isra’ilawa suka kama hanya daga rijiyoyin Beyerot Bene Ya’akan zuwa Mosera. A can Haruna ya rasu, aka kuma binne shi. Sai Eleyazar ɗansa ya gāje shi a matsayin firist.