Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Itinerary

2 ayoyi · 1 fanni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. (Isra’ilawa suka kama hanya daga rijiyoyin Beyerot Bene Ya’akan zuwa Mosera. A can Haruna ya rasu, aka kuma binne shi. Sai Eleyazar ɗansa ya gāje shi a matsayin firist.

  2. Daga can suka tashi zuwa Gudgoda, daga Gudgoda kuma suka tafi Yotbata, ƙasa mai rafuffukan ruwa.