Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Abner: Dedicated spoils of war to the tabernacle
Ayoyi game da Dedicated spoils of war to the tabernacle
Sun keɓe waɗansu ganimar da aka kwaso a yaƙi don gyaran haikalin Ubangiji.
Shelomit da ’yan’uwansa suka lura da dukan abubuwan da annabi Sama’ila da Shawulu ɗan Kish, da Abner ɗan Ner, da Yowab ɗan Zeruhiya suka keɓe.