Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Abihu: Called to the priesthood
Ayoyi game da Called to the priesthood
“Ka sa a kawo maka Haruna ɗan’uwanka, tare da ’ya’yansa Nadab da Abihu, Eleyazar da Itamar daga cikin Isra’ilawa, domin su yi mini hidima a matsayin firistoci.