Beth-peor
31.6500, 35.7100 Duba a Google Maps
Ayoyin da suka ambaci Beth-peor
Sai muka zauna a kwari kusa da Bet-Feyor.
Sa’ad da suke a kwari kusa da Bet-Feyor, gabas da Urdun, a ƙasar Sihon sarkin Amoriyawa, wanda ya yi mulki a Heshbon, da Musa da Isra’ilawa suka ci da yaƙi sa’ad da suka fito daga Masar.
Aka binne shi a Mowab, a kwarin kusa da Bet-Feyor, amma har wa yau babu wanda ya san inda kabarinsa yake.
Bet-Feyor, gangaren Fisga da Bet-Yeshimot,