Skip to content

Beth-hoglah

3 verses · 2 known names

An kuma san shi da: Beth-hogla

31.8300, 35.5100 Duba a Google Maps

Ayoyin da suka ambaci Beth-hoglah

  1. wajen Bet-Hogla ta wuce har zuwa arewancin Bet-Araba, zuwa Dutsen Bohan ɗan Ruben.

  2. Sa’an nan ta wuce zuwa arewancin gangaren Bet-Hogla ta kuma ɓulla a arewancin gaɓar Tekun Gishiri, a bakin Urdun a kudu. Wannan ita ce iyakar a wajen kudu.

  3. Waɗannan su ne garuruwan da kabilar Benyamin suke da su na gādo. Yeriko, Bet-Hogla, Emek Keziz,