Tsallake zuwa abun ciki

Wife of Simon

3 ayoyi · 2 'yan gida

An kuma san shi da: Peter, wife's

Ayoyin da suka ambaci Wife of Simon

  1. Da Yesu ya zo cikin gidan Bitrus, sai ya ga surukar Bitrus tana kwance a gado tana da zazzaɓi.

  2. Surukar Siman tana kwance da zazzaɓi, sai suka gaya wa Yesu game da ita.

  3. Yesu ya fita daga majami’ar, ya tafi gidan Siman. Surukar Siman kuwa tana fama da zazzaɓi mai tsanani, sai suka roƙi Yesu yă taimake ta.