Tsallake zuwa abun ciki

Jetheth

2 ayoyi

Ayoyin da suka ambaci Jetheth

  1. Waɗannan su ne manya da suka fito daga zuriyar Isuwa, bisa ga danginsu, bisa kuma ga kabilansu da yankunansu. Sunayensu su ne, Timna, Alwa, Yetet.

  2. Hadad shi ma ya mutu. Manyan Edom su ne, Timna, Alwa, Yetet