Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Timnah

5 ayoyi · 3 fannoni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. Waɗannan su ne manya da suka fito daga zuriyar Isuwa, bisa ga danginsu, bisa kuma ga kabilansu da yankunansu. Sunayensu su ne, Timna, Alwa, Yetet.

  2. Sa’an nan ta karkata yamma daga Ba’ala zuwa Dutsen Seyir, ta wuce ta gangaren Dutsen Yeyarim (wato, Kesalon), ta ci gaba zuwa Bet-Shemesh, ta bi zuwa Timna.

  3. Kayin, Gibeya, Timna, garuruwa goma ke nan da ƙauyukansu.

  4. Hadad shi ma ya mutu. Manyan Edom su ne, Timna, Alwa, Yetet

  5. yayinda Filistiyawa suka kai hari wa garuruwa a gindin tuddai da kuma a Negeb na Yahuda. Suka kame su suka kuma zauna a Bet-Shemesh, Aiyalon da Gederot, haka ma Soko, Timna da Gimzo tare da ƙauyuka kewayensu.