Alvah
An kuma san shi da: Aliah
Ayoyin da suka ambaci Alvah
Waɗannan su ne manya da suka fito daga zuriyar Isuwa, bisa ga danginsu, bisa kuma ga kabilansu da yankunansu. Sunayensu su ne, Timna, Alwa, Yetet.
Hadad shi ma ya mutu. Manyan Edom su ne, Timna, Alwa, Yetet