Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Alvah
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
Waɗannan su ne manya da suka fito daga zuriyar Isuwa, bisa ga danginsu, bisa kuma ga kabilansu da yankunansu. Sunayensu su ne, Timna, Alwa, Yetet.
Hadad shi ma ya mutu. Manyan Edom su ne, Timna, Alwa, Yetet