Tsallake zuwa abun ciki
Ƙidaya 17:8-9

Sandan Haruna ya toho ya yi fure

Ƙidaya 17:8-9
8
Kashegari da Musa ya shiga cikin Tentin Sujada sai ga sandan Haruna na gidan Lawiyawa ya yi toho, ya yi furanni, ya kuma yi ’ya’yan almon.
9
Sai Musa ya fitar wa dukan Isra’ilawa dukan sandunan da suke daga gaban Ubangiji. Suka duba, kowa kuma ya ɗauki sandansa.
Settings

Reading Style

Typeface

Font Size 19px

Reading Width 45 chars

Options