Skip to content
Ƙidaya 17:10-11

An adana sandan ya zama gargaɗi

Ƙidaya 17:10-11
10
Ubangiji ya ce wa Musa, “Ka mayar da sandan Haruna a akwatin Alkawari, don a ajiye shi alama ga masu tawaye. Wannan zai kawo ƙarshen gunaguninsu a kaina, domin kada su mutu.”
11
Musa kuwa ya aikata kamar dai yadda Ubangiji ya umarce shi.
Settings

Reading style

Typeface

Font size 19px

Reading width 90 chars

Options