Tsallake zuwa abun ciki
Ayuba 38:1-3

Ubangiji ya amsa wa Ayuba daga guguwa

Ayuba 38:1-3
1
Sa’an nan Ubangiji ya amsa wa Ayuba. Ya ce,
2
“Wane ne wannan da yake ɓata mini shawarata da surutan wofi?
3
Ka sha ɗamara kamar namiji; zan yi maka tambaya, za ka kuwa amsa mini.
Settings

Reading Style

Typeface

Font Size 19px

Reading Width 45 chars

Options