Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Zif: Second month (May).
Ayoyi game da Second month (May).
A shekara ta ɗari huɗu da tamani bayan fitowar Isra’ilawa daga Masar, a shekara ta huɗu ta mulkin Solomon a bisa Isra’ila, a watan Zif, wata na biyu, Solomon ya fara gina haikalin Ubangiji.
An kafa tushen haikalin Ubangiji a shekara ta huɗu, a watan Zif.