Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Zechariah: 12. A ruler of the temple
Ayoyi game da 12. A ruler of the temple
Fadawansa su ma suka ba da taimako da yardar rai ga mutane da kuma firistoci da Lawiyawa. Hilkiya, Zakariya da Yehiyel masu aiki a haikalin Allah, suka ba firistoci hadayun Bikin Ƙetarewa dubu biyu da ɗari shida da kuma shanu ɗari uku.