Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Yarn
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
An yi jigilar dawakan Solomon daga Masar da kuma daga Kuye, ’yan kasuwan fadan sarki sun sayo su daga Kuye.
Aka shigo da dawakan Solomon daga Masar da kuma daga Kuye ’yan kasuwan fada suka saye su daga Kuye.