Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Worldly Amusements and Pleasures: Are likely to lead to greater evil

3 ayoyi · 21 fannoni

Ayoyi game da Are likely to lead to greater evil

  1. A bikin tuna da ranar haihuwar Hiridus, diyar Hiridiyas ta yi musu rawa ta kuma gamsar da Hiridus ƙwarai,

  2. har ya yi alkawari da rantsuwa cewa zai ba ta duk abin da ta roƙa.

  3. Da mahaifiyarta ta zuga ta, sai ta ce, “Ba ni a cikin kwanon nan, kan Yohanna Mai Baftisma.”