Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Words: Of the hypocrite, softer than oil
Ayoyi game da Of the hypocrite, softer than oil
Maganarsa tana da laushi kamar man zaitun, duk da haka yaƙi yana a cikin zuciyarsa; kalmominsa sun fi mai sulɓi, duk da haka takuba ne zārarru.