Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Words: Fool will swallow himself

3 ayoyi · 17 fannoni

Ayoyi game da Fool will swallow himself

  1. Kalmomi daga bakin mai hikima alheri ne, amma maganganun wawa za su hallaka shi.

  2. Farkon maganarsa wauta ce, ƙarshenta kuma takan zama muguwar hauka,

  3. wawa kuma yakan yi ta surutu. Ba wanda ya san abin da zai zo wa zai iya faɗa masa abin da zai faru bayan rasuwarsa?