Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Words: Of the perfect man, gentle
Ayoyi game da Of the perfect man, gentle
Dukanmu mukan yi tuntuɓe a hanyoyi dabam-dabam. In wani bai taɓa yin kuskure a cikin maganarsa ba, shi cikakke ne, yana kuma iya ƙame dukan jikinsa.