Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Word: A title of Jesus.

4 ayoyi · 1 fanni

Ayoyi game da A title of Jesus.

  1. Tun farar farawa akwai Kalma, Kalman kuwa yana nan tare da Allah, Kalman kuwa Allah ne.

  2. Kalman ya zama mutum, ya kuwa zauna a cikinmu. Muka ga ɗaukakarsa, ɗaukaka ta wanda yake Ɗaya kuma Makaɗaici, wanda ya zo daga wurin Uba, cike da alheri da gaskiya.

  3. Akwai shaidu uku, wato,

  4. Yana saye da rigar da aka tsoma a jini, sunansa kuwa Kalman Allah ne.