Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Word

4 ayoyi · 1 fanni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. Tun farar farawa akwai Kalma, Kalman kuwa yana nan tare da Allah, Kalman kuwa Allah ne.

  2. Kalman ya zama mutum, ya kuwa zauna a cikinmu. Muka ga ɗaukakarsa, ɗaukaka ta wanda yake Ɗaya kuma Makaɗaici, wanda ya zo daga wurin Uba, cike da alheri da gaskiya.

  3. Akwai shaidu uku, wato,

  4. Yana saye da rigar da aka tsoma a jini, sunansa kuwa Kalman Allah ne.