Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Wave Offering: Was to be eaten in a holy place by the priest's family

1 aya · 12 fannoni

Ayoyi game da Was to be eaten in a holy place by the priest's family

  1. Amma kai da ’ya’yanka maza da mata za su iya ci ƙirjin da aka kaɗa, da kuma cinyar da aka miƙa. Ku ci su a wuri mai tsabta; an ba da su gare ku da kuma ’ya’yanku a matsayin rabo daga hadaya ta salama ta Isra’ilawa.