Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Wave Offering: The first fruits of barely harvest

2 ayoyi · 12 fannoni

Nemi "Wave Offering"

Ayoyi game da The first fruits of barely harvest

  1. “Yi magana da Isra’ilawa, ka ce musu, ‘Sa’ad da kuka shiga ƙasar da zan ba ku, kuka kuma girbe amfanin gonarta, sai ku kawo wa firist damin hatsi na farko da kuka girbe.

  2. Zai kaɗa damin a gaban Ubangiji domin yă zama yardajje a madadinku; firist ɗin zai kaɗa shi a kashegarin Asabbaci.