Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Wave Offering: Of the fat, &c of the consecration ram burnt on the altar

2 ayoyi · 12 fannoni

Ayoyi game da Of the fat, &c of the consecration ram burnt on the altar

  1. Sa’an nan ka karɓe su daga hannuwansu, ka ƙone su a kan bagade tare da hadaya ta ƙonawa, domin ƙanshi mai daɗi ga Ubangiji, wato, hadaya ce da aka ƙone da wuta ga Ubangiji.

  2. Sa’an nan Musa ya karɓe su daga hannuwansu ya ƙone a bagade a bisa hadaya ta ƙonawa a matsayin hadaya ta naɗi, mai daɗin ƙanshi, hadaya ce da aka ƙone da wuta ga Ubangiji.