Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Viper: A serpent

3 ayoyi · 3 fannoni

Ayoyi game da A serpent

  1. Zai sha dafin maciji; sarar maciji mai dafi za tă tashe shi.

  2. Allah ya faɗa game da dabbobin Negeb cewa, Ta cikin ƙasa mai wahala da mai hatsari inda zakoki da zakanya, inda macizai masu dafi da macizai masu tashi sama suke, jakadu na ɗaukan arzikinsu a kan jakuna, dukiyarsu a kan raƙuma, zuwa ƙasan nan marar riba,

  3. Suna ƙyanƙyashe ƙwan kāsā su kuma saƙa yanar gizo-gizo. Duk wanda ya ci ƙwansu zai mutu, kuma sa’ad da ƙwan ya fashe, zai ƙyanƙyashe kububuwa.