Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Vineyard: Winepress in

1 aya · 9 fannoni

Ayoyi game da Winepress in

  1. Ya haƙa ƙasa ya kuma tsintsince duwatsun ya shuka mata inabi mafi kyau. Ya gina hasumiyar tsaro a cikinta ya kuma shirya wurin matsin ruwan inabi. Sa’an nan ya sa rai ga samun girbi mai kyau na inabin, amma sai ga shi inabin ya ba da munanan ’ya’ya.