Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Vinegar: Forbidden to Nazarites

1 aya · 3 fannoni

Ayoyi game da Forbidden to Nazarites

  1. dole yă keɓe kansa daga ruwan inabi, ko daga waɗansu abubuwa sha masu sa maye, kada kuma yă sha ruwan tsamin da aka yi daga ruwan inabi, ko daga waɗansu abubuwa sha masu sa maye. Ba zai sha ruwan ’ya’yan inabi, ko yă ci ’ya’yan inabi ɗanye ko busasshe ba.