Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Under the Law Atonement: The priests
Ayoyi game da The priests
“Ka ɗauki ragon naɗi, ka dafa naman a tsattsarkan wuri.
A ƙofar Tentin Sujada, Haruna da ’ya’yansa maza za su ci wannan rago da burodin da yake cikin kwandon.
Za su ci abubuwan nan da aka yi kafara da su a lokacin tsarkakewarsu da keɓewarsu. Ba wanda zai ci, sai su kaɗai, gama abubuwan nan tsarkaka ne.