Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Treachery: Of the man of Beth-El

2 ayoyi · 8 fannoni

Ayoyi game da Of the man of Beth-El

  1. ’yan leƙen asirin suka ga wani ya fito daga birnin sai suka ce masa, “Ka nuna mana yadda za mu shiga birnin, mu kuwa za mu yi maka alheri.”

  2. Saboda haka ya nuna musu, suka kuwa hallaka birnin, suka bar mutumin da dukan iyalinsa da rai.